Posts

ZARGIN 'YAN HAMAYYA KAN SHARI'0'IN KOTONA DA KOKAWAR BUHARI

Image
 Wannan maƙale ce da ke kawo muku muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi A farkon wannan mako mai karewa ne babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta bayyana hukunce-hukuncen da kotunan ɗaukaka ƙara suka yi, inda suka ƙwace nasarar wasu gwamnoni a matsayin "karan-tsaye" ga dimokraɗiyya. Jam'iyyar adawar na zargin APC mai mulkin Najeriya ne da "amfani da ƙarfin iko" wajen tanƙwara hukuncin kotunan, zargin da APC ta musanta. "Shari'ar Najeriya ta zama kamar rawar 'yan mata yanzu; idan an yi gaba, sai a koma baya," in ji Mataimakin Sakataren PDP na Ƙasa, Ibrahim Abdullahi. Ya ce dalilan da mutanen nan ke gabatarwa suna kwace zaben nan, akasari batutuwan da suka shafi kafin zabe ne. A cewarsa, kotun koli ta yanke hukunci da cewa: "Ba abubuwa ba ne da suka shafe ta, a hukuncin da ta bayar kan dan takararmu, Atiku Abubakar". Ya yi ikirarin cewa batun shari'ar, wata matsala da ka iya shafar ...

Wolverhampton Wanderers na son aron golan Arsenal Aaron Ramsdale mai shekara 27 a watan janairu tare da neman a sayar mata da shi a kaka mai zuwa.

Image
 Wolverhampton Wanderers na son aron golan Arsenal Aaron Ramsdale mai shekara 27 a watan janairu tare da neman a sayar mata da shi a kaka mai zuwa. (Star) Kocin Nottingham Forest, Steve Cooper na ƙara fuskantar matsin lamba yayin da mai ƙungiyar Evangelos Marinakis ke nuna rashin jin dadi da sakamakon wasanninsu. (Mail) Tottenham na son sayarn ɗan wasan bayan Benfca Morato sai dai ƙungiyar ba ta gaggawar da za ta sayar da ɗan wasan Brazil ɗin a watan Janairu. (Record via Sport Witness) Damar da Newcastle ke da shi ta kashe kudi ta danganta da ko za ta rage kuɗin da take biyan ɗan wasanta na Italiya Sandro Tonali wanda aka dakatar wata 10 daga wasa saboda saba ka'idar caca. (Telegraph - subscription required) Dan wasan Al-Hilal dan Portugal Ruben Navas ba shi ne wanda Arsenal take muradi ba, idanunta na kan ɗan Brazil dake wasa a Aston Villa Douglas Luiz a watan Janairu. (Fabrizio Romano) Tottenham na shirin katse kwataragin golanta mai shekara 36 Hugo Lloris, wani ra'ayi da koc...

Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ke yi wa ƴan ta’adda bindigogin hannu a jigawa Fatima Abdullahi

Image
Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ke yi wa ƴan ta’adda bindigogin hannu a jigawa By Fatima Abdullahi   November 26, 2023 <script async custom-element="amp-auto-ads"         src="https://cdn.ampproject.org/v0/amp-auto-ads-0.1.js"> </script> Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta kama wani mutum mai shekara 50 dake yi wa ƴan ta’adda bindigogi a karamar hukumar Ringim. Kakakin rundunar Lawan Shiisu wanda ya sanar da haka wa manema labarai ranar Alhamis a garin Dutse ya ce jami’an tsaron sun kama mutumin ranar 16 ga Nuwamba. “ Jami’an ‘yan sanda tare da hadin gwiwar ‘yan banga sun kama wani mutum mazaunin kauyen Yandutsen Kawari dake yin bindigogi yana siyar wa mahara. “Jami’an tsaron sun kama manyan bindigogi biyu da pistol daya a gidan mutumin. Shiisu ya ce bayan ya shiga hannun jami’an tsaron cewa mutumin ya tabbatar cewa yana kera bindigogi sannan ya siyar wa mutane da dama da bai san adadinsu ba. Ya ce idan rundunar ta kammala bincike za ta kai...
 Adon Amare

YANDA AKE YIN ORGANIC MAN ALAYYADI

Shin kina son koyon man alayyadin da baya warin da xe hanaki amfani dashi sannan kuma yayi haske kamar man zaitun? To kibiyoni don jin yadda akeyi yar uwa. Dafarko dai xaki samu kwallon kwakwar manjan ki gwargwadon da kike bukaata, a fasa ta da kwakwar ciki xaki yi amfani, in kika sami kamar rabin kwano bararriya, ki wanketa ki shanya ta ta bushe se ki kai inji a nika miki ba ruwa xa asa miki ba wajen nikan a haka xa a nika ta, bayan kin xo gida se ki samu babbabar roba ki xuba ta aciki se ki xuba ruwa ki sa muciya ki jujjuya ta se ki barta na tsawon waso awoyi, kamar misali in da yamma ne se ki barta ta kwana. Sannan ki dakko abun tace Kamu kitace ta kamar yanda ake yace Kamu, bayan kin ga ma seki sami leda babba kamar wacce ake sa pure water a ciki babbar ke nan se ki juye aciki in ruwan yayi yawa daya baxa ta isa ba se ki kara wata har dai ki juye shi duka, se ki ajjeyi shi na tsawon wasu awoyin, xaki ga man ya taso sama ruwan yayi kasa.  Sanna se ki huda ledan daga kasa ki tsiy...